Rahoton Bayanai a kan Facebook
Wannan bayanin na mutanen da ke son bayar da rahoton bayanai (misali: aike, hoto, ko jawabi) a Facebook ne.
Idan kana samun wasu matsaloli kamar matsalar shiga cikin asusunka ko idan kana tunanin an yi kutse a asusunka, ƙara sani game da matakan da za ka iya ɗauka.
Hanya mafi dacewa ta kai rahoton bayanan ɓatanci ko sifam a kan Facebook shi ne ta amfani da mashigar kai rahoto da ke kusa da bayanin kansa. Ga Wasu misalai a ƙasa na yadda za ka kawo mana rahoto. Sami ƙarin bayani game da kai rahoton ɓatanci.
Idan ba ka da asusu ko ba ka iya ganin bayanin da kake son kai rahotonsa (misali: wani ya toshe ka), to, koyi yadda za ka yi.
Kai Rahoton Bayani
Kai rahoton wani furofayil
Bayanan Wallafa
Aike akan Farfajiyar Ka
Hotuna da Bidiyo-Bidiyo
Messages
Shafuka
Rukunoni
Sha'anoni
Jawabai
Ads on Facebook
Hashtags
Other ways to get help
Chat with Meta AI support assistant
Resolve issues, make changes and get support in real time
