Bayar da Rahoton Cin Zarafi
Bayar da Rahoton Cin Zarafi
Bayar da Rahoton Cin Zarafi
Bayar da Rahoton Cin Zarafi
Kwafe kafa
Idan aka kai ƙarar wani abu ga Facebook, za mu duba shi sannan mu cire duk wani abin da ya saɓa wa Tsarinmu na Mu’amalar Al’ummar. Idan kana kai rahoton saƙonni, za a iya amfani da saƙonnin da aka kai rahotonsu don taimaka mana mu inganta tsarinmu don yin bitar wasu bayanan da aka kai rahotonsu waɗanda za su iya saɓawa Tsarin Mu’amalar Al’ummarmu. Ba mu haɗawa da duk wani bayani game da mutumin da ya shigar da rahoton yayin da muke tuntuɓar wanda aka kawo rahotonsa. Ka sa a ranka cewa kai rahoton wani abu ga Facebook ba ya ba da tabbacin cewa za a cire shi ba.
Idan ka ga wani abu da ba ka so a Facebook amma ba ka tunanin ya saɓa wa Tsarin Mu’amalar Al’ummarmu, koyi abin da za ka iya yi. Idan wani abu ba ya aiki a Facebook, ka sanar da mu.
Idan ka kai rahoton wani abu, kana iya samun zaɓin duba matsayin rahotonka a Akwatin Tallafi ɗinka. Ƙara sani game da yadda za ka yi amfani da Akwatin Tallafi ɗinka.
Batutuwa Masu Dangantaka
Other ways to get help
Chat with Meta AI support assistant
Resolve issues, make changes and get support in real time



