Fitar da kwafin bayanan Facebook É—inka
Kwafe kafa
Taimakon Manhajar Android
Taimako ta Kwamfuta
Manhajar Taimakon iPad
Taimakon Manhajar iPhone
Taimakon Burauzar Tafi-da-gidanka
Taimakon Manhajar Android
Taimako ta Kwamfuta
Manhajar Taimakon iPad
Taimakon Manhajar iPhone
Taimakon Burauzar Tafi-da-gidanka
Sannu a hankali muna sabunta mutane zuwa Asusun Meta. Ko dai ka ga Cibiyar Asusu ko kuma saitunan Asusun Meta a matsayin wurin da za ka kula da saitunan asusunka.
Idan kana da ƙarin furofayil ɗin Facebook, za ka iya fitar da kwafin bayananka na Facebook ga kowane furofayil ɗinka. Wasu bayanan da aka tattara daga ƙarin furofayil ɗinka, gami da bayanan tallace-tallace, ana iya samun damar shigarsu ne kawai ta hanyar fitar da bayananka na Facebook don furofayil ɗinka na asali, wanda shine furofayil ɗin farko da ka ƙirƙira yayin da ka yi rajistar Facebook.
You can access Export your information in Meta Account settings.
Za ka iya fitar da kwafin bayananka zuwa sabis na waje, ko fitar da shi zuwa na'urarka. Bayanan da ke akwai sun haɗa da abubuwa da bayanan da ka raba, ayyukanka da bayanan da muke tattarawa. Na'urori da ayyukan waje suna goyon bayan nau'ikan bayanai daban-daban don fitarwa. Ƙara sani game da rukunonin bayanan da za ka iya fitarwa.
Don fitar da bayananka zuwa na'ura, kana buƙatar wadataccen filin ajiya. Nau'ikan bayanai da ingancin midiya da ka zaɓa na iya sa girman fayilolinka su yi girma ko ƙaranta.
Misali, bidiyoyi masu inganci suna sa fayiloli su yi girma, yayin da fitar da nau'in bayani guda ɗaya ke sa su ƙaranta.
Bincika filin ajiyarka da ke akwai don taimakawa yanke shawara idan kana son fitarwa zuwa na'ura ko zuwa sabis na waje.
Fitar da bayananka na Facebook daga Cibiyar Asusu zuwa na'ura
- Latsa hoton furofayil É—inka a saman dama, sannan ka latsa Saituna & sirri.
-
Latsa
Saituna.
- Latsa Cibiyar Asusu, sannan ka latsa Bayananka da izini.
- Latsa Fitar da bayananka.
- Latsa Ƙirƙiri fitarwa.
- Zaɓi furofayil ɗin da kake son fitar da bayanai daga gare shi.
- Zaɓi Fitarwa zuwa na'ura.
- Daga nan, za ka iya zaɓar takamaiman bayanin da za a fitar, zaɓi adadin kwanan wata, tsari, imel ɗin sanarwa da ingancin midiya.
- Ƙara sani game da fitar da tarin bayanai.
- Da zarar ka tsara fitarwar ka, latsa Fara fitarwa.
Fitar da bayananka na Facebook daga Cibiyar Asusu zuwa sabis na waje
- Latsa hoton furofayil É—inka a saman dama, sannan ka latsa Saituna & sirri.
-
Latsa
Saituna.
- Latsa Cibiyar Asusu, sannan ka latsa Bayananka da izini.
- Latsa Fitar da bayananka.
- Latsa Ƙirƙiri fitarwa.
- Zaɓi furofayil ɗin da kake son fitar da bayanai daga gare shi.
- Latsa Na gaba.
- Zaɓi Fitarwa zuwa sabis na waje.
- Zaɓi sabis na waje don fitar da bayananka zuwa gare shi sannan ka latsa Na gaba.
- Zaɓi sau nawa kake son fitarwa sannan ka latsa Na gaba.
- Latsa Haɗa. Za ka buƙaci haɗawa da sabis na waje da ka zaɓa.
- Za ka iya buƙatar shigar da kalmar sirri na furofayil ɗin da ka zaɓa sannan ka latsa Na gaba.
- Daga nan, za ka iya tsara fitarwar ka, zaɓi imel ɗin sanarwa da tsarinka.
- Ƙara sani game da fitar da tarin bayanai.
- Da zarar ka tsara fitarwar ka, latsa Fara fitarwa.
Lokacin da fitarwar ka ta shirya, za ka sami kwanaki 4 don fitar da bayananka a sashin Abubuwan da za a iya zazzagowa a kayan aikin Fitar da bayananka a Cibiyar Asusu. Za ka kuma iya goge fitarwar ka ko duba buƙatar fayil ɗin da ta gabata a sashin Buƙatar da ta gabata.
Fitar da fayilolinka tsari ne mai kariya ta kalmar sirri wanda kai kaÉ—ai kake da damar shiga.
Idan ka nemi a fitar da bayananka zuwa na'ura, za ka karɓi sanarwar imel da sanarwa a Facebook da ke sanar da kai cewa an yi.
Lura: Za ka iya duba Gajerun hanyoyin Sirrin ka a koyaushe don ƙara sani game da hanyoyin da za ka iya kula da bayananka da sirrinka a Facebook.
Dalilin da ya sa ba za ka iya fitar da bayananka ba
Mai yiwuwa ba za ka iya fitar da bayanai daga wasu furofayil É—inka ba saboda waÉ—annan dalilai:
- An rufe: Ka rufe wannan furofayil É—in. Za ka iya sake kunna furofayil É—in don fitar da bayanansa.
- An tsara don gogewa: Ka nemi a goge wannan furofayil É—in. Za ka iya soke gogewar don fitar da bayananka.
Menene bambanci tsakanin kwafin HTML ko JSON na bayananka?
When you request a copy of your information on Facebook, you can choose to receive it in an HTML or JSON format:
HTML: An easy to view format of your information on Facebook. You'll receive a ZIP file that, once opened and extracted, will contain an HTML file named index that you can open like a web page on your web browser. The ZIP file will contain folders with files, including any images and videos you've requested.
JSON: A machine readable format of your information that could allow you to transfer your information more easily when uploading it to another service.
WaÉ—anne matakan tsaro ne ke wurin don tabbatar da cewa wani bai zazzage kwafin bayananka ba?
We have a number of security measures in place to help keep your account secure and protect your information on Facebook. Before you can begin exporting a copy of your information, we'll first ask you to enter your password. We may also ask you to complete additional verification steps before allowing your export to begin. To help protect your account, your export request will expire after a few days, and you can always request a new one.
Our security systems are always running to help mitigate threats before they reach you and your friends on Facebook, and we offer tools like Security Checkup and two-factor authentication as additional ways to improve the security of your account. Learn more about keeping your account secure.
Note: Keep in mind that your information request may contain private information. You should keep it secure and take precautions when storing or sending it, or uploading it to another service. You can always select specific sections when requesting a copy of your information.
Ta yaya za ka nemi bayananka na ƙashin kai da Facebook ta adana idan ba ka da asusun Facebook mai aiki?
If you deactivated your profile:
If you previously had a Facebook profile that is currently deactivated, you can reactivate your profile by logging back into Facebook or by using your Facebook profile to log in elsewhere.
After re-activating your profile, you can access your information through your profile or by using the Export Your Information tool.
If you deleted your profile or have never signed up for one:
If you deleted your Facebook profile, you will not be able to access your profile information. Some information you shared may still appear on other people's Facebook profiles. For example, if you sent someone a message, they may still have their copy of the message similar to an email.
If you don't have a Facebook profile but believe Facebook may have information about you, you can contact us to request a copy of your information.
Other ways to get help
Chat with Meta AI support assistant
Resolve issues, make changes and get support in real time
